Irm 27:4 HAU

4 Ubangiji ya ce wa Irmiya ya umarce su, su tafi, su faɗa wa iyayengijinsu cewa, “In ji Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, ga abin da za ku faɗa wa iyayengijinku,

Karanta cikakken babi Irm 27

gani Irm 27:4 a cikin mahallin