Irm 27:6 HAU

6 Yanzu fa na ba bawana Nebukadnezzar, Sarkin Babila, dukan ƙasashen nan, na kuma ba shi namomin jeji su bauta masa.

Karanta cikakken babi Irm 27

gani Irm 27:6 a cikin mahallin