Irm 29:17 HAU

17 Haka Ubangiji Mai Runduna ya ce, ‘Ga shi, zan aiko musu da takobi, da yunwa, da masifa, zan maishe su kamar ruɓaɓɓen ɓaure waɗanda suka lalace ƙwarai, har ba su ciwuwa.

Karanta cikakken babi Irm 29

gani Irm 29:17 a cikin mahallin