Irm 29:23 HAU

23 Gama sun yi wauta a Isra'ila, sun yi zina da matan maƙwabtansu, sun yi ƙarya da sunana, ni kuwa ban umarce su ba. Ni na sani, ni ne kuma shaida, ni Ubangiji na faɗa.

Karanta cikakken babi Irm 29

gani Irm 29:23 a cikin mahallin