Irm 29:28 HAU

28 Gama ya aiko mana a Babila, cewa za mu daɗe a zaman talala, mu gina wa kanmu gidaje, mu zauna a ciki, mu dasa gonaki mu ci amfaninsu.”

Karanta cikakken babi Irm 29

gani Irm 29:28 a cikin mahallin