Irm 29:6 HAU

6 Ku auri mata, ku haifi 'ya'ya mata da maza. Ku auro wa 'ya'yanku mata, ku aurar da 'ya'yanku mata, domin su haifi 'ya'ya mata da maza, ku riɓaɓɓanya a can, kada ku ragu.

Karanta cikakken babi Irm 29

gani Irm 29:6 a cikin mahallin