16 Domin haka dukan waɗanda sukacinye ku, za a cinye su,Dukan maƙiyanku, kowane ɗayansuzai tafi bauta,Waɗanda suka washe ku, za a washesu.Dukan waɗanda suka kwashe kuganima, su ma za a kwashe suganima.
Karanta cikakken babi Irm 30
gani Irm 30:16 a cikin mahallin