Irm 30:21 HAU

21 Sarkinsu zai zama ɗaya dagacikinsu,Mai mulkinsu kuma zai fito dagacikinsu.Zan kawo shi kusa, zai kuwa kusaceni,Gama wane ne zai yi ƙarfin hali yakusace ni? Ni Ubangiji na faɗa.

Karanta cikakken babi Irm 30

gani Irm 30:21 a cikin mahallin