Irm 31:16 HAU

16 Ki yi shiru, ki daina kuka,Ki shafe hawaye daga idanunki.Za a sāka miki wahalarki,Za su komo daga ƙasar abokin gāba,Ni Ubangiji na faɗa.

Karanta cikakken babi Irm 31

gani Irm 31:16 a cikin mahallin