Irm 31:21 HAU

21 Ki kafa wa kanki alamun hanya,Ki kafa wa kanki shaidu,Ki lura da gwadabe da kyau,Hanyar da kin bi, kin tafi.Ya budurwa Isra'ila, ki komo,Komo zuwa biranen nan naki.

Karanta cikakken babi Irm 31

gani Irm 31:21 a cikin mahallin