Irm 31:24 HAU

24 Yahuza kuwa da dukan biranenta za su zauna tare a can, da manoma, da makiyaya, da garkunansu.

Karanta cikakken babi Irm 31

gani Irm 31:24 a cikin mahallin