Irm 31:38 HAU

38 “Ga shi, kwanaki suna zuwa da za a sāke gina birnin domin Ubangiji, ni Ubangiji na faɗa, tun daga hasumiyar Hananel zuwa yamma, har zuwa Ƙofar Kan Kusurwa.

Karanta cikakken babi Irm 31

gani Irm 31:38 a cikin mahallin