Irm 32:12 HAU

12 na ba Baruk, ɗan Neriya, ɗan Ma'aseya, a gaban Hanamel, ɗan kawuna, da gaban shaidun da suka sa hannun a takardar shaidar sayen, da gaban dukan Yahudawa waɗanda suke zaune a gidan waƙafi.

Karanta cikakken babi Irm 32

gani Irm 32:12 a cikin mahallin