Irm 33:12 HAU

12 Haka Ubangiji Mai Runduna ya ce, “Wannan wuri wanda yake kufai, inda ba mutum ko dabba, da cikin dukan biranensa, zai sāke zama makiyaya, inda masu kiwo za su zauna da garkunansu.

Karanta cikakken babi Irm 33

gani Irm 33:12 a cikin mahallin