Irm 33:3 HAU

3 “Ka kira ni, ni kuwa zan amsa maka, zan kuwa nuna maka manyan al'amura masu girma da banmamaki, waɗanda ba ka sani ba.”

Karanta cikakken babi Irm 33

gani Irm 33:3 a cikin mahallin