Irm 34:15 HAU

15 A 'yan kwanakin da suka wuce kuka yi abu mai kyau a gabana da kuka tuba, har kuka yi wa juna shelar 'yanci. Kuka yi alkawari a gabana a Haikalin da ake kira da sunana.

Karanta cikakken babi Irm 34

gani Irm 34:15 a cikin mahallin