Irm 34:19 HAU

19 wato manyan fādawan Yahuza, da na Urushalima, da 'yan majalisa, da firistoci da dukan jama'ar ƙasa, waɗanda suka bi ta tsakanin rababben ɗan maraƙin,

Karanta cikakken babi Irm 34

gani Irm 34:19 a cikin mahallin