Irm 35:13 HAU

13 “Haka ni Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, na faɗa, ka tafi ka faɗa wa mutanen Yahuza da mazaunan Urushalima cewa, ‘Ba za ku karɓi umarnina, ku kasa kunne ga maganata ba?’

Karanta cikakken babi Irm 35

gani Irm 35:13 a cikin mahallin