Irm 35:8 HAU

8 Mu kuma muka yi biyayya da umarnin da Yonadab ɗan Rekab, kakanmu, ya yi mana, cewa kada mu sha ruwan inabi, mu da matanmu, da 'ya'yanmu mata da maza,

Karanta cikakken babi Irm 35

gani Irm 35:8 a cikin mahallin