Irm 36:27 HAU

27 Bayan da sarki ya ƙone littafin da Baruk ya rubuta ta wurin shibtar da Irmiya ya yi masa, sai Ubangiji ya yi wa Irmiya magana, ya ce,

Karanta cikakken babi Irm 36

gani Irm 36:27 a cikin mahallin