Irm 38:20 HAU

20 Irmiya kuwa ya ce masa, “Ba za a bashe ka gare su ba. Kai dai ka yi biyayya da maganar Ubangiji wadda nake faɗa maka yanzu. Yin haka zai fi maka amfani, za ka tsira.

Karanta cikakken babi Irm 38

gani Irm 38:20 a cikin mahallin