Irm 38:7 HAU

7 Ebed-melek, bābā, mutumin Habasha, wanda yake a gidan sarki, ya ji labari sun saka Irmiya a rijiya. A lokacin nan, sarki yana zaune a Ƙofar Biliyaminu.

Karanta cikakken babi Irm 38

gani Irm 38:7 a cikin mahallin