Irm 39:1 HAU

1 A watan goma a na shekara ta tara ta sarautar sarki Zadikiya, Sarkin Yahuza, sai Nebukadnezzar Sarkin Babila, da dukan sojojinsa suka zo, suka kewaye Urushalima da yaƙi.

Karanta cikakken babi Irm 39

gani Irm 39:1 a cikin mahallin