Irm 39:10 HAU

10 Amma ya bar matalauta waɗanda ba su da kome a ƙasar. Ya ba su gonakin inabi da waɗansu gonaki a ran nan.

Karanta cikakken babi Irm 39

gani Irm 39:10 a cikin mahallin