Irm 39:14 HAU

14 suka aika aka kawo Irmiya daga gidan waƙafi, suka ba da Irmiya amana ga Gedaliya, ɗan Ahikam ɗan Shafan, don ya kai shi gida. Da haka Irmiya ya zauna tare da mutane.

Karanta cikakken babi Irm 39

gani Irm 39:14 a cikin mahallin