Irm 39:18 HAU

18 Gama hakika zan cece ka, ba za ka mutu ta takobi ba. Za ka sami ranka kamar ganimar yaƙi, domin ka dogara gare ni, ni Ubangiji na faɗa.’ ”

Karanta cikakken babi Irm 39

gani Irm 39:18 a cikin mahallin