Irm 39:6 HAU

6 Sarkin Babila ya kashe 'ya'yan Zadakiya, maza, a Ribla a kan idon Zadakiya. Ya kashe dukan shugabannin Yahuza.

Karanta cikakken babi Irm 39

gani Irm 39:6 a cikin mahallin