Irm 4:11 HAU

11 Lokaci yana zuwa da za a faɗa wa mutanen Urushalima cewa, “Iska mai zafi za ta huro daga tuddan hamada zuwa wajen jama'ata, ba domin a sheƙe ta ko a rairaye ta ba!

Karanta cikakken babi Irm 4

gani Irm 4:11 a cikin mahallin