Irm 4:16 HAU

16 “A faɗakar da al'ummai, yana zuwa,A faɗa wa Urushalima cewa,‘Masu kawo mata yaƙi suna zuwadaga ƙasa mai nisa,Suna yi wa biranen Yahuza ihu.

Karanta cikakken babi Irm 4

gani Irm 4:16 a cikin mahallin