Irm 4:22 HAU

22 Ubangiji ya ce,“Mutanena wawaye ne,Ba su san ni ba,Yara ne dakikai,Ba su da ganewa.Suna gwanance da aikin mugunta,Amma ba su san yadda za su yinagarta ba.”

Karanta cikakken babi Irm 4

gani Irm 4:22 a cikin mahallin