Irm 4:7 HAU

7 Zaki ya hauro daga cikinruƙuƙinsa,Mai hallaka al'ummai ya kamahanya,Ya fito daga wurin zamansa don yamai da ƙasarku kufai,Ya lalatar da biranenku, su zamakango, ba kowa.

Karanta cikakken babi Irm 4

gani Irm 4:7 a cikin mahallin