Irm 42:11 HAU

11 Kada ku ji tsoron Sarkin Babila, shi wanda kuke jin tsoronsa. Kada ku ji tsoronsa,’ in ji Ubangiji, ‘gama ina tare da ku, zan cece ku, in kuɓutar da ku daga hannunsa.

Karanta cikakken babi Irm 42

gani Irm 42:11 a cikin mahallin