Irm 43:5 HAU

5 Amma Yohenan ɗan Kareya da dukan shugabannin sojoji suka kwashe sauran mutanen Yahuza duka waɗanda suka komo suka zauna a ƙasar Yahuza, daga wurin al'ummai, inda aka kora su,

Karanta cikakken babi Irm 43

gani Irm 43:5 a cikin mahallin