Irm 44:15 HAU

15 Sai dukan mazan da suka sani matansu sun miƙa wa gumaka hadayu, da dukan matan da suke tsaye a wurin, da dukan Yahudawan da suke zaune a Fatros, babban taron jama'a, suka ce wa Irmiya,

Karanta cikakken babi Irm 44

gani Irm 44:15 a cikin mahallin