Irm 44:7 HAU

7 “Yanzu, ni Ubangiji Allah Mai Runduna, Allah na Isra'ila, ina tambaya, me ya sa kuke jawo wa kanku wannan babbar masifa, kuna so ku hallakar da mata da maza, yara da jarirai daga cikin Yahuza, har a rasa wanda zai wanzu?

Karanta cikakken babi Irm 44

gani Irm 44:7 a cikin mahallin