Irm 45:5 HAU

5 Kana nemar wa kanka manyan abubuwa? Kada ka neme su, gama zan kawo masifa a kan dukan 'yan adam, amma zan kuɓutar da ranka kamar ganima, a dukan wuraren da za ka tafi.’ ”

Karanta cikakken babi Irm 45

gani Irm 45:5 a cikin mahallin