Irm 46:12 HAU

12 Kunyarku ta kai cikin sauranal'umma,Kukanku kuma ya cika duniya.Soja na faɗuwa bisa kan soja.Dukansu biyu sun faɗi tare.

Karanta cikakken babi Irm 46

gani Irm 46:12 a cikin mahallin