Irm 46:25 HAU

25 Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, ya ce, “Ga shi, zan hukunta Amon na No, da Fir'auna, da Masar, tare da allolinta, da sarakunanta, wato Fir'auna, tare da waɗanda suke dogara gare shi.

Karanta cikakken babi Irm 46

gani Irm 46:25 a cikin mahallin