Irm 48:39 HAU

39 An farfashe Mowab, ta yi kuka, ta kunyata! Ta zama abin dariya da abin tsoro ga waɗanda suke kewaye da ita.

Karanta cikakken babi Irm 48

gani Irm 48:39 a cikin mahallin