Irm 49:29 HAU

29 Za a kwashe alfarwansu dagarkunansu,Da labulan alfarwansu, da dukankayansu.Za a kuma tafi da raƙumansu,Za a gaya musu cewa, ‘Razana takewaye ku!’

Karanta cikakken babi Irm 49

gani Irm 49:29 a cikin mahallin