Irm 49:4 HAU

4 Me ya sa kuke taƙama daƙarfinku,Ƙarfinku da yake ƙarewa, ku mutanemarasa aminci?Kun dogara ga dukiyarku,Kuna cewa, ‘Wane ne zai iya gāba damu?’

Karanta cikakken babi Irm 49

gani Irm 49:4 a cikin mahallin