Irm 5:10 HAU

10 Ku haura, ku lalatar da gonarkurangar inabinta,Amma kada ku yi mata ƙarƙaf,Ku sassare rassanta,Gama su ba na Ubangiji ba ne.

Karanta cikakken babi Irm 5

gani Irm 5:10 a cikin mahallin