Irm 5:28 HAU

28 Sun yi ƙiba, sun yi bul-bul,Ba su da haram a kan aikatamugunta,Ba su yi wa marayu shari'ar adalci,don kada su taimake su.A wajen shari'a ba su bin hakkinmatalauta.

Karanta cikakken babi Irm 5

gani Irm 5:28 a cikin mahallin