Irm 5:3 HAU

3 Ya Ubangiji, ashe, ba masu gaskiyakake so ba?Ka buge su, amma ba su yi nishi ba,Ka hore su, amma sun ƙi horuwa,Fuskarsu ta ƙeƙashe fiye da dutse,Sun ƙi tuba.

Karanta cikakken babi Irm 5

gani Irm 5:3 a cikin mahallin