Irm 5:31 HAU

31 Annabawa sun yi annabcin ƙarya,Firistoci kuma sun yi mulki da ikonkansu,Mutanena kuwa suna so haka!Amma sa'ad da ƙarshe ya zo, me zaku yi?”

Karanta cikakken babi Irm 5

gani Irm 5:31 a cikin mahallin