Irm 5:5 HAU

5 Zan tafi wurin manyan mutane, in yimusu magana,Gama sun san nufin Ubangiji, dashari'ar Allahnsu.”Amma dukansu sun ƙi yardaUbangiji ya mallake su,Suka ƙi yi masa biyayya.

Karanta cikakken babi Irm 5

gani Irm 5:5 a cikin mahallin