Irm 50:14 HAU

14 “Dukanku 'yan baka, ku ja dāga, kukewaye Babila,Ku harbe ta, kada ku rage kibanku,Gama ta yi wa Ubangiji zunubi.

Karanta cikakken babi Irm 50

gani Irm 50:14 a cikin mahallin