24 Na kafa miki tarko, ya kuwa kamaki, ya Babila,Ke kuwa ba ki sani ba.An same ki, an kama,Domin kin yi gāba da ni.”
Karanta cikakken babi Irm 50
gani Irm 50:24 a cikin mahallin