Irm 51:14 HAU

14 Ubangiji Mai Runduna ya rantse dazatinsa, ya ce,“Hakika zan cika Babila da mutanekamar fāra,Za su kuwa raira waƙar nasara akanta.”

Karanta cikakken babi Irm 51

gani Irm 51:14 a cikin mahallin