Irm 51:19 HAU

19 Amma wanda yake wajen Yakubu bahaka yake ba,Domin shi ne ya halicci dukanabu,Isra'ila kuwa abin mallakarsa ne,Ubangiji Mai Runduna ne sunansa.

Karanta cikakken babi Irm 51

gani Irm 51:19 a cikin mahallin